Wayanta ne yayi kara sautin "nobody's gona change my love for you" tuni tajawo wayan saboda tasan waye ne ke kiranta, tana dauka tasa akunnenta tare dacewa baddo am! Tundaga tsakiyan kanshi yaji muryanta ya tsigo masa
har tafin kafansa atake yaji wani sanyi
yakama ransa,
cikin sanyin murya wanda hakan muryarsa
take ko
mace albarka idan yana magana yace eesha nah!
Tace naam, wato yau kinshareni ko? Tace a a
wlh
bahaka bane yau inayiwa mama aikine a kicin
dax
y kajini shiru kadan . Nan ya murmusa sannan yace ya mama take ? Ta amsa a kasalance
lafiyanta lao.
Kigaysheta barin shiga lectures ta amsa da toh.
Tana ajiye wayan taja gauron numfashi wanda
saidataji duminsa . Tarasa wani irin so take
mishi, in aka cire so ta yadda dashi, but y? Tasha
tambayan
kanta kar wataran yazo yamata halin maza
tashiga uku. Mikewa tayi tashiga bandaki tayo
alwala tayi
sallan laasar. Tana idarwa takunna data nawayanta
tahau whatsapp tana chating . Can tasauka
takoma
instagram itakam bata da damuwa da mutane
indai
har tana chating dadin abun ita kadai ne a gydan
shiyasa wayan yake debe mata kewa. Tana
zaune har magriba sai gashi yakira dasauri
tadauka
baddo am i miss u. Dadi yaji sosai akullum tana
da sabon abun da zata masa wanda zaiji dadi.
Sukayi
tadinsu yakashe . Shima datan shi yakunna
saikuwa msgs sukayita shigowa har yaji pings
na
shigowa! Murmushi yafarayi saboda yasan waye mai masa wannan aikin bakowa bane
illa bestynsa
amina shima atake yajera mata tsaf yatura
mata. Ta
turo masa da smiley alamun kuka tare dacewa
kashareni ko? Yace wooh ni? Na isa nashareki ne
tawajena? Tace tun safe baka kiranba yace
noo
bahaka bane nashiga lectures ne kuma dasafe
my fne was off. Anan sukafara tadi kina ina?
Tace hostel, oyaaa i want to c u; tace tohm inkazo
call me,
yashiga wanka yayi sallah sannan yadau
mukullin
motansa yanufi cikin skul din yana kan hanya
yadauki wayansa yamawa ruhinsa esha txt msg
tare da cemata #nashiga skul ill cal u wen m   out.

Comments