Wayanta ne yayi kara sautin "nobody's gona change my love for you" tuni tajawo wayan saboda tasan waye ne ke kiranta, tana dauka tasa akunnenta tare dacewa baddo am! Tundaga tsakiyan kanshi yaji muryanta ya tsigo masa har tafin kafansa atake yaji wani sanyi yakama ransa, cikin sanyin murya wanda hakan muryarsa take ko mace albarka idan yana magana yace eesha nah! Tace naam, wato yau kinshareni ko? Tace a a wlh bahaka bane yau inayiwa mama aikine a kicin dax y kajini shiru kadan . Nan ya murmusa sannan yace ya mama take ? Ta amsa a kasalance lafiyanta lao. Kigaysheta barin shiga lectures ta amsa da toh. Tana ajiye wayan taja gauron numfashi wanda saidataji duminsa . Tarasa wani irin so take mishi, in aka cire so ta yadda dashi, but y? Tasha tambayan kanta kar wataran yazo yamata halin maza tashiga uku. Mikewa tayi tashiga bandaki tayo alwala tayi sallan laasar. Tana idarwa takunna data nawayanta tahau whatsapp tana chating . Can tasauka takoma instagram itakam bata da dam...
Posts
- Get link
- X
- Other Apps